close
close

Ƙungiyoyin Saudiyya na farautar Vinicius Jr, Napoli ta taya Lukaku

Ƙungiyoyin Saudiyya na farautar Vinicius Jr, Napoli ta taya Lukaku

Asalin Hoton, Getty Images

Happy birthday, Vinicius Jr

Ƙungiyoyin Saudi Pro League na son ɗanwasan Real Madrid da Brasil mai shekara 24 Vinicius Jr. (ESPN)

Manchester United ta tattauna kan buƙatar ɗauko ƴanwasan boas a bazaar, da suka ƙunshi har da ɗanwasan Ingila da Everton Dominic Calvert-Lewin mai shekara 27. (Sky Sports)

Southampton so my friend is saying wa Hoffenheim ɗanwasan baya na Jamus mai shekara 22 Armel Bella-Kotchap may fam miliyan 12.8, inda za diba lafiyarsa e ranar Talata. (Sky Sports)

Naples this is a great gift for you Chelsea of Belgium Romelu Lukaku, mai shekara 31 kan fam miliyan 21.4 da ƙarin kuɗaden lada na fam miliyan 4.3m. (Gianluca di Marzio – in Italian)